Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 76 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿بَلَىٰۚ مَنۡ أَوۡفَىٰ بِعَهۡدِهِۦ وَٱتَّقَىٰ فَإِنَّ ٱللَّهَ يُحِبُّ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[آل عِمران: 76]
﴿بلى من أوفى بعهده واتقى فإن الله يحب المتقين﴾ [آل عِمران: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Na'am! Wanda duk ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son masu jin Tsoronsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son mãsu taƙawa |