Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 84 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قُلۡ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَمَآ أُنزِلَ عَلَيۡنَا وَمَآ أُنزِلَ عَلَىٰٓ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡمَٰعِيلَ وَإِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَ وَٱلۡأَسۡبَاطِ وَمَآ أُوتِيَ مُوسَىٰ وَعِيسَىٰ وَٱلنَّبِيُّونَ مِن رَّبِّهِمۡ لَا نُفَرِّقُ بَيۡنَ أَحَدٖ مِّنۡهُمۡ وَنَحۡنُ لَهُۥ مُسۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 84]
﴿قل آمنا بالله وما أنـزل علينا وما أنـزل على إبراهيم وإسماعيل وإسحاق﴾ [آل عِمران: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Mun yi imani da Allah kuma da abin da aka saukar mana da abin da aka saukar wa Ibrahima da Isma'ila da Is'haƙa da Yaƙuba da jikoki, da abin da aka bai wa Musa da isa da annabawa daga Ubangijinsu, ba mu bambantawa a tsakanin kowa daga gare su. Kuma mu, zuwa gare Shi masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mun yi imani da Allah kuma da abin da aka saukar mana da abin da aka saukar wa Ibrahima da Isma'ila da Is'haƙa da Yaƙuba da jikoki, da abin da aka bai wa Musa da isa da annabawa daga Ubangijinsu, ba mu bambantawa a tsakanin kowa daga gare su. Kuma mu, zuwa gare Shi masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mun yi ĩmãni da Allah kuma da abin da aka saukar mana da abin da aka saukar wa Ibrãhĩma da Isma'ĩla da Is'hãƙa da Yãƙũba da jĩkõki, da abin da aka bai wa Mũsã da ĩsã da annabãwa daga Ubangijinsu, bã mu bambantãwa a tsakãnin kõwa daga gare su. Kuma mũ, zuwa gare Shi mãsu sallamãwa ne |