Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 85 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَمَن يَبۡتَغِ غَيۡرَ ٱلۡإِسۡلَٰمِ دِينٗا فَلَن يُقۡبَلَ مِنۡهُ وَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ مِنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾ 
[آل عِمران: 85]
﴿ومن يبتغ غير الإسلام دينا فلن يقبل منه وهو في الآخرة من﴾ [آل عِمران: 85]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya nemi wanin Musulunci ya zama addini, to, ba za a karɓa daga gare shi ba. Kuma shi a Lahira yana daga cikin masu hasara | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya nemi wanin Musulunci ya zama addini, to, ba za a karɓa daga gare shi ba. Kuma shi a Lahira yana daga cikin masu hasara | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya nẽmi wanin Musulunci ya zama addini, to, bã zã a karɓa daga gare shi ba. Kuma shi a Lãhira yana daga cikin mãsu hasãra |