Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 24 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦ يُرِيكُمُ ٱلۡبَرۡقَ خَوۡفٗا وَطَمَعٗا وَيُنَزِّلُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَيُحۡيِۦ بِهِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَآۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[الرُّوم: 24]
﴿ومن آياته يريكم البرق خوفا وطمعا وينـزل من السماء ماء فيحيي به﴾ [الرُّوم: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga cikin ayoyin Sa, Ya nuna muku walƙiya a kan tsoro da ɗammani kuma Ya dinga saukar da ruwa daga sama Sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu hankaltawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin ayoyinSa, Ya nuna muku walƙiya a kan tsoro da ɗammani kuma Ya dinga saukar da ruwa daga sama Sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu hankaltawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin ãyõyinSa, Ya nũna muku walƙiya a kan tsõro da ɗammãni kuma Ya dinga saukar da ruwa daga sama Sa'an nan Ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta. Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu hankaltawa |