Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 23 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦ مَنَامُكُم بِٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ وَٱبۡتِغَآؤُكُم مِّن فَضۡلِهِۦٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَسۡمَعُونَ ﴾
[الرُّوم: 23]
﴿ومن آياته منامكم بالليل والنهار وابتغاؤكم من فضله إن في ذلك لآيات﴾ [الرُّوم: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga cikin ayoyin Sa, barcinku a cikin dare da rana, da nemanku ga falalarsa. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin ayoyinSa, barcinku a cikin dare da rana, da nemanku ga falalarsa. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin ãyõyinSa, barcinku a cikin dare da rãna, da nẽmanku ga falalarsa. Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu saurãrãwa |