Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 25 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦٓ أَن تَقُومَ ٱلسَّمَآءُ وَٱلۡأَرۡضُ بِأَمۡرِهِۦۚ ثُمَّ إِذَا دَعَاكُمۡ دَعۡوَةٗ مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ إِذَآ أَنتُمۡ تَخۡرُجُونَ ﴾
[الرُّوم: 25]
﴿ومن آياته أن تقوم السماء والأرض بأمره ثم إذا دعاكم دعوة من﴾ [الرُّوم: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyinsa, tsayuwar sama da asƙa bisa umurninsa, sa'an nan idan Ya kira ku, kira ɗaya, daga ƙasa, sai ga ku kuna fita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinsa, tsayuwar sama da asƙa bisa umurninsa, sa'an nan idan Ya kira ku, kira ɗaya, daga ƙasa, sai ga ku kuna fita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinsa, tsayuwar sama da asƙã bisa umurninsa, sa'an nan idan Ya kira ku, kira ɗaya, daga ƙasã, sai gã ku kunã fita |