Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 7 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿يَعۡلَمُونَ ظَٰهِرٗا مِّنَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَهُمۡ عَنِ ٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ غَٰفِلُونَ ﴾
[الرُّوم: 7]
﴿يعلمون ظاهرا من الحياة الدنيا وهم عن الآخرة هم غافلون﴾ [الرُّوم: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Suna sanin bayyanannar rayuwar duniya, alhali kuwa su shagalallu ne daga rayuwar Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna sanin bayyanannar rayuwar duniya, alhali kuwa su shagalallu ne daga rayuwar Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã sanin bayyanannar rãyuwar dũniya, alhãli kuwa sũ shagalallu ne daga rãyuwar Lãhira |