×

Lalle, Allah da malã'ikun Sa sunã salati* ga Annabi. Yã kũ waɗanda 33:56 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:56) ayat 56 in Hausa

33:56 Surah Al-Ahzab ayat 56 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 56 - الأحزَاب - Page - Juz 22

﴿إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِيِّۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ صَلُّواْ عَلَيۡهِ وَسَلِّمُواْ تَسۡلِيمًا ﴾
[الأحزَاب: 56]

Lalle, Allah da malã'ikun Sa sunã salati* ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الله وملائكته يصلون على النبي ياأيها الذين آمنوا صلوا عليه وسلموا, باللغة الهوسا

﴿إن الله وملائكته يصلون على النبي ياأيها الذين آمنوا صلوا عليه وسلموا﴾ [الأحزَاب: 56]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle, Allah da mala'ikun Sa suna salati* ga Annabi. Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi salati a gare shi, kuma ku yi sallama domin amintarwa a gare shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle, Allah da mala'ikunSa suna salati ga Annabi. Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi salati a gare shi, kuma ku yi sallama domin amintarwa a gare shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek