Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 57 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُؤۡذُونَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ لَعَنَهُمُ ٱللَّهُ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَأَعَدَّ لَهُمۡ عَذَابٗا مُّهِينٗا ﴾
[الأحزَاب: 57]
﴿إن الذين يؤذون الله ورسوله لعنهم الله في الدنيا والآخرة وأعد لهم﴾ [الأحزَاب: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗanda ke cutar Allah da Mauzon Sa Allah Ya la'ane su, a cikin duniya da Lahira, kuma Ya yi musu tattalin azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke cutar Allah da MauzonSa Allah Ya la'ane su, a cikin duniya da Lahira, kuma Ya yi musu tattalin azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke cũtar Allah da MauzonSa Allah Yã la'ane su, a cikin dũniya da Lãhira, kuma Yã yi musu tattalin azãba mai wulãkantarwa |