Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 62 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿سُنَّةَ ٱللَّهِ فِي ٱلَّذِينَ خَلَوۡاْ مِن قَبۡلُۖ وَلَن تَجِدَ لِسُنَّةِ ٱللَّهِ تَبۡدِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 62]
﴿سنة الله في الذين خلوا من قبل ولن تجد لسنة الله تبديلا﴾ [الأحزَاب: 62]
Abubakar Mahmood Jummi A kan hanyar Allah (ta gyaran jama'a) a cikin waɗanda suka shuɗe gabaninka, kuma ba za ka sami musanyawa ba ga hanyar Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi A kan hanyar Allah (ta gyaran jama'a) a cikin waɗanda suka shuɗe gabaninka, kuma ba za ka sami musanyawa ba ga hanyar Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi A kan hanyar Allah (ta gyaran jama'a) a cikin waɗanda suka shũɗe gabãninka, kuma bã zã ka sãmi musanyãwa ba ga hanyar Allah |