Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 61 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿مَّلۡعُونِينَۖ أَيۡنَمَا ثُقِفُوٓاْ أُخِذُواْ وَقُتِّلُواْ تَقۡتِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 61]
﴿ملعونين أينما ثقفوا أخذوا وقتلوا تقتيلا﴾ [الأحزَاب: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Tsinannu ne duk inda suka shi za'a kame su kuma akarkashe su kashe |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna la'anannu, inda duka aka same su a kama su, kuma a karkashe su karkashewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã la'anannu, inda duka aka sãme su a kãmã su, kuma a karkashe su karkashẽwa |