Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 21 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَمَا كَانَ لَهُۥ عَلَيۡهِم مِّن سُلۡطَٰنٍ إِلَّا لِنَعۡلَمَ مَن يُؤۡمِنُ بِٱلۡأٓخِرَةِ مِمَّنۡ هُوَ مِنۡهَا فِي شَكّٖۗ وَرَبُّكَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٍ حَفِيظٞ ﴾
[سَبإ: 21]
﴿وما كان له عليهم من سلطان إلا لنعلم من يؤمن بالآخرة ممن﴾ [سَبإ: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya da wani dalili a kansu face dai domin Mu san wanda yake yin imani da Lahira daga wanda yake a cikin shakka daga gare ta. Kuma Ubangijinka, a kan kome, Mai tsaro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya da wani dalili a kansu face dai domin Mu san wanda yake yin imani da Lahira daga wanda yake a cikin shakka daga gare ta. Kuma Ubangijinka, a kan kome, Mai tsaro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ya da wani dalĩli a kansu fãce dai dõmin Mu san wanda yake yin ĩmãni da Lãhira daga wanda yake a cikin shakka daga gare ta. Kuma Ubangijinka, a kan kõme, Mai tsaro ne |