Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 48 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ إِنَّ رَبِّي يَقۡذِفُ بِٱلۡحَقِّ عَلَّٰمُ ٱلۡغُيُوبِ ﴾
[سَبإ: 48]
﴿قل إن ربي يقذف بالحق علام الغيوب﴾ [سَبإ: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle Ubangijina Yana jefa gaskiya. (Shi) Masanin abubuwan fake ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle Ubangijina Yana jefa gaskiya. (Shi) Masanin abubuwan fake ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle Ubangijina Yanã jẽfa gaskiya. (Shi) Masanin abũbuwan fake ne |