Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 47 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ مَا سَأَلۡتُكُم مِّنۡ أَجۡرٖ فَهُوَ لَكُمۡۖ إِنۡ أَجۡرِيَ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِۖ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٞ ﴾
[سَبإ: 47]
﴿قل ما سألتكم من أجر فهو لكم إن أجري إلا على الله﴾ [سَبإ: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Abin da na roƙe ku na wani sakamako, to, amfaninsa naku ne. Ijarata ba ta zama ba face daga Allah, kuma shi Ma shadai ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin da na roƙe ku na wani sakamako, to, amfaninsa naku ne. Ijarata ba ta zama ba face daga Allah, kuma shi Mahalarci ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin da na rõƙe ku na wani sakamako, to, amfãninsa nãku ne. Ijãrata ba ta zama ba fãce daga Allah, kuma shi Mahalarci ne a kan dukan kõme |