Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 49 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ جَآءَ ٱلۡحَقُّ وَمَا يُبۡدِئُ ٱلۡبَٰطِلُ وَمَا يُعِيدُ ﴾
[سَبإ: 49]
﴿قل جاء الحق وما يبدئ الباطل وما يعيد﴾ [سَبإ: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya ba ta iya fara (kome) kuma ba ta iya mayarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya ba ta iya fara (kome) kuma ba ta iya mayarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya bã ta iya fara (kome) kuma bã ta iya mayarwa |