Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 24 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَٰكَ بِٱلۡحَقِّ بَشِيرٗا وَنَذِيرٗاۚ وَإِن مِّنۡ أُمَّةٍ إِلَّا خَلَا فِيهَا نَذِيرٞ ﴾
[فَاطِر: 24]
﴿إنا أرسلناك بالحق بشيرا ونذيرا وإن من أمة إلا خلا فيها نذير﴾ [فَاطِر: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu Mun aike ka da gaskiya, kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi. Kuma babu wata al'umma face wani mai gargaɗi ya shuɗe a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu Mun aike ka da gaskiya, kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi. Kuma babu wata al'umma face wani mai gargaɗi ya shuɗe a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ Mun aike ka da gaskiya, kanã mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi. Kuma bãbu wata al'umma fãce wani mai gargaɗi yã shũɗe a cikinta |