Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 25 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَإِن يُكَذِّبُوكَ فَقَدۡ كَذَّبَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ جَآءَتۡهُمۡ رُسُلُهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ وَبِٱلزُّبُرِ وَبِٱلۡكِتَٰبِ ٱلۡمُنِيرِ ﴾
[فَاطِر: 25]
﴿وإن يكذبوك فقد كذب الذين من قبلهم جاءتهم رسلهم بالبينات وبالزبر وبالكتاب﴾ [فَاطِر: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan suna ƙaryata ka, to, haƙiƙa, waɗanda suke a gabaninsu sun ƙaryata. Manzanninsu sun je musu da hujjoji, kuma da takardu, kuma da Littafi mai haske |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suna ƙaryata ka, to, haƙiƙa, waɗanda suke a gabaninsu sun ƙaryata. Manzanninsu sun je musu da hujjoji, kuma da takardu, kuma da Littafi mai haske |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sunã ƙaryata ka, to, haƙĩƙa, waɗanda suke a gabãninsu sun ƙaryata. Manzanninsu sun jẽ musu da hujjõji, kuma da takardu, kuma da Littafi mai haske |