Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 26 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿ثُمَّ أَخَذۡتُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْۖ فَكَيۡفَ كَانَ نَكِيرِ ﴾
[فَاطِر: 26]
﴿ثم أخذت الذين كفروا فكيف كان نكير﴾ [فَاطِر: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Na kama waɗanda suka kafirta. To, yaya musu Na yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Na kama waɗanda suka kafirta. To, yaya musuNa yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Na kãma waɗanda suka kãfirta. To, yãya musũNa yake |