Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 27 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ أَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَخۡرَجۡنَا بِهِۦ ثَمَرَٰتٖ مُّخۡتَلِفًا أَلۡوَٰنُهَاۚ وَمِنَ ٱلۡجِبَالِ جُدَدُۢ بِيضٞ وَحُمۡرٞ مُّخۡتَلِفٌ أَلۡوَٰنُهَا وَغَرَابِيبُ سُودٞ ﴾
[فَاطِر: 27]
﴿ألم تر أن الله أنـزل من السماء ماء فأخرجنا به ثمرات مختلفا﴾ [فَاطِر: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ka gani ba, lalle Allah Ya saukar da ruwa daga sama? Sai Muka fitar, game da shi,'ya'yan itace masu saɓanin launuka kuma daga duwatsu akwai zane-zane, farfaru da jajaye, masu saɓanin launin, da masu launin baƙin ƙarfe, baƙaƙe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ka gani ba, lalle Allah Ya saukar da ruwa daga sama? Sai Muka fitar, game da shi,'ya'yan itace masu saɓanin launuka kuma daga duwatsu akwai zane-zane, farfaru da jajaye, masu saɓanin launin, da masu launin baƙin ƙarfe, baƙaƙe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ka gani ba, lalle Allah Ya saukar da ruwa daga sama? Sai Muka fitar, game da shi,'yã'yan itãce mãsu sãɓanin launuka kuma daga duwatsu akwai zane-zane, farfaru da jãjãye, mãsu sãɓanin launin, da mãsu launin baƙin ƙarfe, baƙãƙe |