Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 30 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿لِيُوَفِّيَهُمۡ أُجُورَهُمۡ وَيَزِيدَهُم مِّن فَضۡلِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ غَفُورٞ شَكُورٞ ﴾
[فَاطِر: 30]
﴿ليوفيهم أجورهم ويزيدهم من فضله إنه غفور شكور﴾ [فَاطِر: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Domin (Allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma Ya ƙara musu daga falalarSa. Lalle Shi Mai gafara ne, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin (Allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma Ya ƙara musu daga falalarSa. Lalle Shi Mai gafara ne, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin (Allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma Ya ƙarã musu daga falalarSa. Lalle Shi Mai gãfara ne, Mai gõdiya |