Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 29 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَتۡلُونَ كِتَٰبَ ٱللَّهِ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَأَنفَقُواْ مِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ سِرّٗا وَعَلَانِيَةٗ يَرۡجُونَ تِجَٰرَةٗ لَّن تَبُورَ ﴾
[فَاطِر: 29]
﴿إن الذين يتلون كتاب الله وأقاموا الصلاة وأنفقوا مما رزقناهم سرا وعلانية﴾ [فَاطِر: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗanda ke karatun Littafin Allah* kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar daga abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, suna fatan (samun) wani fatauci ne wanda ba ya yin tasgaro |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke karatun Littafin Allah kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar daga abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, suna fatan (samun) wani fatauci ne wanda ba ya yin tasgaro |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke karãtun Littãfin Allah kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar daga abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, sunã fãtan (sãmun) wani fatauci ne wanda bã ya yin tasgaro |