Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 51 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَنُفِخَ فِي ٱلصُّورِ فَإِذَا هُم مِّنَ ٱلۡأَجۡدَاثِ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ يَنسِلُونَ ﴾ 
[يسٓ: 51]
﴿ونفخ في الصور فإذا هم من الأجداث إلى ربهم ينسلون﴾ [يسٓ: 51]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka yi busa a cikin ƙaho, to, sai ga su, daga kaburbura zuwa ga Ubangijinsu, suna ta gudu  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka yi busa a cikin ƙaho, to, sai ga su, daga kaburbura zuwa ga Ubangijinsu, suna ta gudu  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka yi bũsa a cikin ƙaho, to, sai gã su, daga kaburbura zuwa ga Ubangijinsu, sunã ta gudu  |