Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 57 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿لَهُمۡ فِيهَا فَٰكِهَةٞ وَلَهُم مَّا يَدَّعُونَ ﴾
[يسٓ: 57]
﴿لهم فيها فاكهة ولهم ما يدعون﴾ [يسٓ: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da, 'ya'yan itacen marmari a cikinta kuma suna samun abin da suke kiran a kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da, 'ya'yan itacen marmari a cikinta kuma suna samun abin da suke kiran a kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da, 'ya'yan itãcen marmari a cikinta kuma sunã sãmun abin da suke kiran a kãwo |