Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 56 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿هُمۡ وَأَزۡوَٰجُهُمۡ فِي ظِلَٰلٍ عَلَى ٱلۡأَرَآئِكِ مُتَّكِـُٔونَ ﴾
[يسٓ: 56]
﴿هم وأزواجهم في ظلال على الأرائك متكئون﴾ [يسٓ: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Su da matan aurensu suna cikin inuwowi, a kan karagai, suna masu gincira |
Abubakar Mahmoud Gumi Su da matan aurensu suna cikin inuwowi, a kan karagai, suna masu gincira |
Abubakar Mahmoud Gumi Sũ da mãtan aurensu sunã cikin inuwõwi, a kan karagai, sunã mãsu gincira |