Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 60 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿۞ أَلَمۡ أَعۡهَدۡ إِلَيۡكُمۡ يَٰبَنِيٓ ءَادَمَ أَن لَّا تَعۡبُدُواْ ٱلشَّيۡطَٰنَۖ إِنَّهُۥ لَكُمۡ عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[يسٓ: 60]
﴿ألم أعهد إليكم يابني آدم أن لا تعبدوا الشيطان إنه لكم عدو﴾ [يسٓ: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ban yi muku umurni na alkawari ba, ya ɗiyan Adamu? Cewa kada ku bauta wa Shaiɗan, lalle shi, maƙiyi ne a gareku bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ban yi muku umurni na alkawari ba, ya ɗiyan Adamu? Cewa kada ku bauta wa Shaiɗan, lalle shi, maƙiyi ne a gareku bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ban yi muku umurni na alkawari ba, yã ɗiyan Ãdamu? Cẽwa kada ku bauta wa Shaiɗan, lalle shĩ, maƙiyi ne a gareku bayyananne |