Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 64 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿ٱصۡلَوۡهَا ٱلۡيَوۡمَ بِمَا كُنتُمۡ تَكۡفُرُونَ ﴾
[يسٓ: 64]
﴿اصلوها اليوم بما كنتم تكفرون﴾ [يسٓ: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ku shige ta a yau, saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shige ta a yau, saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shigẽ ta a yau, sabõda abin da kuka kasance kunã yi na kãfirci |