Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 65 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿ٱلۡيَوۡمَ نَخۡتِمُ عَلَىٰٓ أَفۡوَٰهِهِمۡ وَتُكَلِّمُنَآ أَيۡدِيهِمۡ وَتَشۡهَدُ أَرۡجُلُهُم بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[يسٓ: 65]
﴿اليوم نختم على أفواههم وتكلمنا أيديهم وتشهد أرجلهم بما كانوا يكسبون﴾ [يسٓ: 65]
Abubakar Mahmood Jummi A yau, Muna sanya hatimin rufi a kan bakunansu, kuma hannayensu su yi Mana magana, kuma ƙafafunsu su yi shaidu da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A yau, Muna sanya hatimin rufi a kan bakunansu, kuma hannayensu su yi Mana magana, kuma ƙafafunsu su yi shaidu da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A yau, Munã sanya hãtimin rufi a kan bãkunansu, kuma hannãyensu su yi Mana magana, kuma ƙafãfunsu su yi shaidu da abin da suka kasance sunã aikatãwa |