Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 125 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿أَتَدۡعُونَ بَعۡلٗا وَتَذَرُونَ أَحۡسَنَ ٱلۡخَٰلِقِينَ ﴾
[الصَّافَات: 125]
﴿أتدعون بعلا وتذرون أحسن الخالقين﴾ [الصَّافَات: 125]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuna bauta wa Ba'al ne, kuma kuna barin Mafi kyautatawar masu halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuna bauta wa Ba'al ne, kuma kuna barin Mafi kyautatawar masu halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kunã bauta wa Ba'al ne, kuma kunã barin Mafi kyautatãwar mãsu halitta |