Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 71 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَلَقَدۡ ضَلَّ قَبۡلَهُمۡ أَكۡثَرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الصَّافَات: 71]
﴿ولقد ضل قبلهم أكثر الأولين﴾ [الصَّافَات: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma tabbas haƙiƙa mafi yawan mutanen farko sun ɓace a gabaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma tabbas haƙiƙa mafi yawan mutanen farko sun ɓace a gabaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma tabbas haƙĩƙa mafi yawan mutãnen farko sun ɓace a gabãninsu |