Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 91 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَرَاغَ إِلَىٰٓ ءَالِهَتِهِمۡ فَقَالَ أَلَا تَأۡكُلُونَ ﴾
[الصَّافَات: 91]
﴿فراغ إلى آلهتهم فقال ألا تأكلون﴾ [الصَّافَات: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya karkata zuwa ga gumakansu, sa'an nan ya ce: "Ashe ba za ku ci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya karkata zuwa ga gumakansu, sa'an nan ya ce: "Ashe ba za ku ci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya karkata zuwa ga gumãkansu, sa'an nan ya ce: "Ashe bã zã ku ci ba |