Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 93 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَرَاغَ عَلَيۡهِمۡ ضَرۡبَۢا بِٱلۡيَمِينِ ﴾
[الصَّافَات: 93]
﴿فراغ عليهم ضربا باليمين﴾ [الصَّافَات: 93]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai ya zuba duka a kansu da hannun dama |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya zuba duka a kansu da hannun dama |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya zuba dũka a kansu da hannun dãma |