Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 21 - صٓ - Page - Juz 23
﴿۞ وَهَلۡ أَتَىٰكَ نَبَؤُاْ ٱلۡخَصۡمِ إِذۡ تَسَوَّرُواْ ٱلۡمِحۡرَابَ ﴾
[صٓ: 21]
﴿وهل أتاك نبأ الخصم إذ تسوروا المحراب﴾ [صٓ: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shin, labarin masu husuma ya zo maka, a lokacin da suka haura garun masallaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shin, labarin masu husuma ya zo maka, a lokacin da suka haura garun masallaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shin, lãbãrin mãsu husũma ya zo maka, a lõkacin da suka haura gãrun masallaci |