Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 20 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَشَدَدۡنَا مُلۡكَهُۥ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡحِكۡمَةَ وَفَصۡلَ ٱلۡخِطَابِ ﴾
[صٓ: 20]
﴿وشددنا ملكه وآتيناه الحكمة وفصل الخطاب﴾ [صٓ: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ƙarfafa mulkinsa, kuma Muka ba shi hikima* da rarrabewar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ƙarfafa mulkinsa, kuma Muka ba shi hikima da rarrabewar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ƙarfafa mulkinsa, kuma Muka bã shi hikima da rarrabẽwar magana |