Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 26 - صٓ - Page - Juz 23
﴿يَٰدَاوُۥدُ إِنَّا جَعَلۡنَٰكَ خَلِيفَةٗ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَٱحۡكُم بَيۡنَ ٱلنَّاسِ بِٱلۡحَقِّ وَلَا تَتَّبِعِ ٱلۡهَوَىٰ فَيُضِلَّكَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ يَضِلُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ لَهُمۡ عَذَابٞ شَدِيدُۢ بِمَا نَسُواْ يَوۡمَ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[صٓ: 26]
﴿ياداود إنا جعلناك خليفة في الأرض فاحكم بين الناس بالحق ولا تتبع﴾ [صٓ: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Dawuda! Lalle Mu Mun sanya ka Halifa a cikin ƙasa. To, ka yi hukunci tsakanin mutane da gaskiya, kuma kada ka biye wa son zuciyar, har ya ɓatar dakai daga hanyar Allah. Lalle waɗanda ke ɓacewa daga hanyar Allah suna da wata azaba mai tsanani domin abin da suka manta, a ranar hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Dawuda! Lalle Mu Mun sanya ka Halifa a cikin ƙasa. To, ka yi hukunci tsakanin mutane da gaskiya, kuma kada ka biye wa son zuciyar, har ya ɓatar dakai daga hanyar Allah. Lalle waɗanda ke ɓacewa daga hanyar Allah suna da wata azaba mai tsanani domin abin da suka manta, a ranar hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Dãwũda! Lalle Mũ Mun sanya ka Halĩfa a cikin ƙasã. To, ka yi hukunci tsakãnin mutãne da gaskiya, kuma kada ka biye wa son zũciyar, har ya ɓatar dakai daga hanyar Allah. Lalle waɗanda ke ɓacẽwa daga hanyar Allah sunã da wata azãba mai tsanani dõmin abin da suka manta, a rãnar hisãbi |