Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 25 - صٓ - Page - Juz 23
﴿فَغَفَرۡنَا لَهُۥ ذَٰلِكَۖ وَإِنَّ لَهُۥ عِندَنَا لَزُلۡفَىٰ وَحُسۡنَ مَـَٔابٖ ﴾
[صٓ: 25]
﴿فغفرنا له ذلك وإن له عندنا لزلفى وحسن مآب﴾ [صٓ: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka Muka gafarta masa wancan, kuma lalle yana da wata kusantar daraja a wurin Mu, da kyaun makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka Muka gafarta masa wancan, kuma lalle yana da wata kusantar daraja a wurinMu, da kyaun makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka Muka gãfarta masa wancan, kuma lalle yanã da wata kusantar daraja a wurinMu, da kyaun makõma |