Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 29 - صٓ - Page - Juz 23
﴿كِتَٰبٌ أَنزَلۡنَٰهُ إِلَيۡكَ مُبَٰرَكٞ لِّيَدَّبَّرُوٓاْ ءَايَٰتِهِۦ وَلِيَتَذَكَّرَ أُوْلُواْ ٱلۡأَلۡبَٰبِ ﴾
[صٓ: 29]
﴿كتاب أنـزلناه إليك مبارك ليدبروا آياته وليتذكر أولو الألباب﴾ [صٓ: 29]
Abubakar Mahmood Jummi (Wannan) Littafi ne, Mun saukar da shi zuwa gare ka, yana, mai albarka, domin su lura da ayoyinsa, kuma don masu hankali su riƙa yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi (Wannan) Littafi ne, Mun saukar da shi zuwa gare ka, yana, mai albarka, domin su lura da ayoyinsa, kuma don masu hankali su riƙa yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi (Wannan) Littãfi ne, Mun saukar da shi zuwa gare ka, yanã, mai albarka, dõmin su lũra da ãyõyinsa, kuma don mãsu hankali su riƙa yin tunãni |