Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 28 - صٓ - Page - Juz 23
﴿أَمۡ نَجۡعَلُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ كَٱلۡمُفۡسِدِينَ فِي ٱلۡأَرۡضِ أَمۡ نَجۡعَلُ ٱلۡمُتَّقِينَ كَٱلۡفُجَّارِ ﴾
[صٓ: 28]
﴿أم نجعل الذين آمنوا وعملوا الصالحات كالمفسدين في الأرض أم نجعل المتقين﴾ [صٓ: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ko za Mu sanya waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kamar waɗanda suke masu barna ne a cikin ƙasa? Ko kuma za Mu sanya masu bin Allah da taƙawa kamar fajirai makarkata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko za Mu sanya waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kamar waɗanda suke masu barna ne a cikin ƙasa? Ko kuma za Mu sanya masu bin Allah da taƙawa kamar fajirai makarkata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ zã Mu sanya waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kamar waɗanda suke mãsu barna ne a cikin ƙasa? Ko kuma za Mu sanya masu bin Allah da taƙawa kamar fãjirai makarkata |