Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 30 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَوَهَبۡنَا لِدَاوُۥدَ سُلَيۡمَٰنَۚ نِعۡمَ ٱلۡعَبۡدُ إِنَّهُۥٓ أَوَّابٌ ﴾
[صٓ: 30]
﴿ووهبنا لداود سليمان نعم العبد إنه أواب﴾ [صٓ: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka bai wa Dawuda Sulaiman. Madalla da bawanMu, shi. Lalle shi (Sulaiman) mai mayar da al'amari ne ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bai wa Dawuda Sulaiman. Madalla da bawanMu, shi. Lalle shi (Sulaiman) mai mayar da al'amari ne ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bai wa Dãwũda Sulaimãn. Mãdalla da bãwanMu, shi. Lalle shi (Sulaimãn) mai mayar da al'amari ne ga Allah |