Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 49 - صٓ - Page - Juz 23
﴿هَٰذَا ذِكۡرٞۚ وَإِنَّ لِلۡمُتَّقِينَ لَحُسۡنَ مَـَٔابٖ ﴾
[صٓ: 49]
﴿هذا ذكر وإن للمتقين لحسن مآب﴾ [صٓ: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan tunatarwa ce, kuma lalle masu bin Allah da taƙawa, suna da kyakkyawar makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan tunatarwa ce, kuma lalle masu bin Allah da taƙawa, suna da kyakkyawar makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan tunãtarwa ce, kuma lalle mãsu bin Allah da taƙawa, sunã da kyakkyawar makõma |