Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 50 - صٓ - Page - Juz 23
﴿جَنَّٰتِ عَدۡنٖ مُّفَتَّحَةٗ لَّهُمُ ٱلۡأَبۡوَٰبُ ﴾
[صٓ: 50]
﴿جنات عدن مفتحة لهم الأبواب﴾ [صٓ: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Gidajen Aljannar zama, alhali kuwa tana abar buɗe wa kofofi saboda su |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidajen Aljannar zama, alhali kuwa tana abar buɗe wa kofofi saboda su |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidãjen Aljannar zama, alhãli kuwa tanã abar buɗe wa kõfõfi sabõda su |