Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 61 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالُواْ رَبَّنَا مَن قَدَّمَ لَنَا هَٰذَا فَزِدۡهُ عَذَابٗا ضِعۡفٗا فِي ٱلنَّارِ ﴾
[صٓ: 61]
﴿قالوا ربنا من قدم لنا هذا فزده عذابا ضعفا في النار﴾ [صٓ: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Wanda ya gabatar da wannan a gare mu, to, Ka ƙara masa azaba, ninki, a cikin wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Wanda ya gabatar da wannan a gare mu, to, Ka ƙara masa azaba, ninki, a cikin wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Wanda ya gabãtar da wannan a gare mu, to, Ka ƙãra masa azãba, ninki, a cikin wutã |