Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 60 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالُواْ بَلۡ أَنتُمۡ لَا مَرۡحَبَۢا بِكُمۡۖ أَنتُمۡ قَدَّمۡتُمُوهُ لَنَاۖ فَبِئۡسَ ٱلۡقَرَارُ ﴾
[صٓ: 60]
﴿قالوا بل أنتم لا مرحبا بكم أنتم قدمتموه لنا فبئس القرار﴾ [صٓ: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "A'a, ku ne babu maraba a gare ku, ku ne kuka gabatar da shi a gare mu." To, matabbatar ta munana (ita wutar) |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "A'a, ku ne babu maraba a gare ku, ku ne kuka gabatar da shi a gare mu." To, matabbatar ta munana (ita wutar) |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ã'a, ku ne bãbu marãba a gare ku, kũ ne kuka gabãtar da shi a gare mu." To, matabbatar tã mũnana (ita wutar) |