Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 62 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَقَالُواْ مَا لَنَا لَا نَرَىٰ رِجَالٗا كُنَّا نَعُدُّهُم مِّنَ ٱلۡأَشۡرَارِ ﴾
[صٓ: 62]
﴿وقالوا ما لنا لا نرى رجالا كنا نعدهم من الأشرار﴾ [صٓ: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Me ya same mu, ba mu ganin waɗansu mazaje, mun kasance muna ƙidaya su daga ashararai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Me ya same mu, ba mu ganin waɗansu mazaje, mun kasance muna ƙidaya su daga ashararai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Mẽ ya sãme mu, bã mu ganin waɗansu mazãje, mun kasance munã ƙidãya su daga asharãrai |