Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 71 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِذۡ قَالَ رَبُّكَ لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ إِنِّي خَٰلِقُۢ بَشَرٗا مِّن طِينٖ ﴾
[صٓ: 71]
﴿إذ قال ربك للملائكة إني خالق بشرا من طين﴾ [صٓ: 71]
| Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Ubangijinka Ya ce wa mala'iku, "Lalle Ni Mai halitta mutum ne daga laka |
| Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Ubangijinka Ya ce wa mala'iku, "Lalle Ni Mai halitta mutum ne daga laka |
| Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Ubangijinka Ya ce wa malã'iku, "Lalle Nĩ Mai halitta mutum ne daga lãkã |