Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 70 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِن يُوحَىٰٓ إِلَيَّ إِلَّآ أَنَّمَآ أَنَا۠ نَذِيرٞ مُّبِينٌ ﴾
[صٓ: 70]
﴿إن يوحى إلي إلا أنما أنا نذير مبين﴾ [صٓ: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Ba a yi mini wahayin kome ba face cewa ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba a yi mini wahayin kome ba face cewa ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba a yi mini wahayin kõme ba face cẽwa ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanãwa |