Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 2 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿إِنَّآ أَنزَلۡنَآ إِلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّ فَٱعۡبُدِ ٱللَّهَ مُخۡلِصٗا لَّهُ ٱلدِّينَ ﴾
[الزُّمَر: 2]
﴿إنا أنـزلنا إليك الكتاب بالحق فاعبد الله مخلصا له الدين﴾ [الزُّمَر: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Mun saukar da littafi a gareka da Gaskiya ka bautawa Allah kana mai tsarkake Addini a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu Mun saukar da Littafi zuwa gare ka, da gaskiya. Saboda haka, ka bauta wa Allah kana mai tsarkake addini a gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ Mun saukar da Littãfi zuwa gare ka, da gaskiya. Sabõda haka, ka bauta wa Allah kanã mai tsarkake addini a gare Shi |