Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 3 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿أَلَا لِلَّهِ ٱلدِّينُ ٱلۡخَالِصُۚ وَٱلَّذِينَ ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِهِۦٓ أَوۡلِيَآءَ مَا نَعۡبُدُهُمۡ إِلَّا لِيُقَرِّبُونَآ إِلَى ٱللَّهِ زُلۡفَىٰٓ إِنَّ ٱللَّهَ يَحۡكُمُ بَيۡنَهُمۡ فِي مَا هُمۡ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي مَنۡ هُوَ كَٰذِبٞ كَفَّارٞ ﴾
[الزُّمَر: 3]
﴿ألا لله الدين الخالص والذين اتخذوا من دونه أولياء ما نعبدهم إلا﴾ [الزُّمَر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi To, addini tsarkakakke na Allah ne, kuma waɗanda suka riƙi waɗansu majibinta, ba Shi ba, (suna cewa) "Ba mu bauta musu ba face domin su kusantar da mu zuwa ga Allah, kusantar daraja." Lalle Allah na yin hukunci a tsakaninsu ga abin da suka zama suna saɓawa a cikinsa. Lalle Allah ba Ya shiryar da wanda yake mai ƙarya, mai kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, addini tsarkakakke na Allah ne, kuma waɗanda suka riƙi waɗansu majibinta, ba Shi ba, (suna cewa) "Ba mu bauta musu ba face domin su kusantar da mu zuwa ga Allah, kusantar daraja." Lalle Allah na yin hukunci a tsakaninsu ga abin da suka zama suna saɓawa a cikinsa. Lalle Allah ba Ya shiryar da wanda yake mai ƙarya, mai kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, addini tsarkakakke na Allah ne, kuma waɗanda suka riƙi waɗansu majibinta, bã Shi ba, (sunã cẽwa) "Ba mu bauta musu ba fãce dõmin su kusantar da mu zuwa ga Allah, kusantar daraja." Lalle Allah nã yin hukunci a tsakãninsu ga abin da suka zama sunã sãɓãwa a cikinsa. Lalle Allah ba Ya shiryar da wanda yake mai ƙarya, mai kãfirci |