Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 41 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿إِنَّآ أَنزَلۡنَا عَلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ لِلنَّاسِ بِٱلۡحَقِّۖ فَمَنِ ٱهۡتَدَىٰ فَلِنَفۡسِهِۦۖ وَمَن ضَلَّ فَإِنَّمَا يَضِلُّ عَلَيۡهَاۖ وَمَآ أَنتَ عَلَيۡهِم بِوَكِيلٍ ﴾
[الزُّمَر: 41]
﴿إنا أنـزلنا عليك الكتاب للناس بالحق فمن اهتدى فلنفسه ومن ضل فإنما﴾ [الزُّمَر: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu Mun saukar da littafi a gare ka domin mutane da gaskiya. Sa'an nan wanda ya nemi shiriya, to, domin kansa, kuma wanda ya ɓace, to, yana ɓacewa ne a kanta. Kuma ba ka zama wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu Mun saukar da littafi a gare ka domin mutane da gaskiya. Sa'an nan wanda ya nemi shiriya, to, domin kansa, kuma wanda ya ɓace, to, yana ɓacewa ne a kanta. Kuma ba ka zama wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ Mun saukar da littãfi a gare ka dõmin mutãne da gaskiya. Sa'an nan wanda ya nẽmi shiriya, to, dõmin kansa, kuma wanda ya ɓace, to, yanã ɓacẽwa ne a kanta. Kuma ba ka zama wakĩli a kansu ba |