Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 59 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿بَلَىٰ قَدۡ جَآءَتۡكَ ءَايَٰتِي فَكَذَّبۡتَ بِهَا وَٱسۡتَكۡبَرۡتَ وَكُنتَ مِنَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[الزُّمَر: 59]
﴿بلى قد جاءتك آياتي فكذبت بها واستكبرت وكنت من الكافرين﴾ [الزُّمَر: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Na'am! Lalle ne ayoyiNa sun je maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Lalle ne ayoyiNa sun je maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Lalle ne ãyõyiNa sun jẽ maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kãfirai |