Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 104 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلَا تَهِنُواْ فِي ٱبۡتِغَآءِ ٱلۡقَوۡمِۖ إِن تَكُونُواْ تَأۡلَمُونَ فَإِنَّهُمۡ يَأۡلَمُونَ كَمَا تَأۡلَمُونَۖ وَتَرۡجُونَ مِنَ ٱللَّهِ مَا لَا يَرۡجُونَۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 104]
﴿ولا تهنوا في ابتغاء القوم إن تكونوا تألمون فإنهم يألمون كما تألمون﴾ [النِّسَاء: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku sassauta a cikin neman mutanen idankun kasance kuna jin zogi, to, lalle su ma, suna jin zogi kamar yadda kuke jin zogi. Kuma kuna tsammani, daga Allah, abin da ba su tsammani. Kuma Allah Ya kasance Masani Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sassauta a cikin neman mutanen idankun kasance kuna jin zogi, to, lalle su ma, suna jin zogi kamar yadda kuke jin zogi. Kuma kuna tsammani, daga Allah, abin da ba su tsammani. Kuma Allah Ya kasance Masani Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sassauta a cikin nẽman mutãnen idankun kasance kuna jin zõgi, to, lalle sũ ma, suna jin zõgi kamar yadda kuke jin zõgi. Kuma kuna tsammãni, daga Allah, abin da bã su tsammãni. Kuma Allah Yã kasance Masani Mai hikima |